Thursday, 31 August 2017

Tirkashi: Kalli yadda aka tura wannan sa cikin karamar mota (Hotuna)

Yayin da bikin babbar Sallah ke gabatowa, haka jama'a suka dukufa domin ganin cewa sun sami dabbobi da za su yi layya.

A wannan hoton wani bawan Allah ne tare da abokansa suke ture wani babban sa cikin wata karamar mota,ko miye ra'ayinka akan wannan lamari ?

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: