Tuesday, 1 August 2017

[Video] Mahaukaci Na Sumbantan Mahaukaciya A Fili

- An ga wani mahaukaci na sumbantan mahaukaciya a jihar Bayelsa

- Da alamun cewa mahaukatan na soyewa irin tasu

- Kana kuma mahaukaciyar nada juna biyu kuma ana zargin aikin mahaukacin ne


A jihar bayelsa ne wani mahaukaci da wata mahaukaci suke nuna ma juna soyayya a kan titi. An gansu suna sumbantan juna wanda ke nuna cewa suna soyewa.
Game da marubucin shafin sada zumuna ta Facebook, wanda ya watsa hotunan yadda suke nuna ma juna soyayya a fili babu jin kunyan jama’a ya sanya mutane na Magana a jihar Bayelsa.

An ga matan da juna biyu kuma ana zargin cewa mahaukacin ne yayi mata ciki. Ka sauke bidiyon a kasa..

Download Video Now

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

1 comment: