Wasu kwararrun Likitoci sun shawarci mutane da su yawaita shan ruwan dumi musamman da safe domin samun karin lafiya ajikinsu.
Likitocin sun gudanar da bincike akan amfanin da shan ruwan dumi ke yi a jikin mutum musamman idan a sha ruwan da safe kafin a karya.
Binciken ya nuna cewa shan ruwan na bunkasa kiwon lafiyar mutum sannan yana hana tsufa da sauri.
Likitocin sun bayana wasu amfani da shan ruwan dumi ke yi a jikin mutum kamar haka;
1. Shan ruwan dumi na hana tsufa da sauri.
2. Yana taimakawa wajen nika abinci da sauri.
3. Yana kawar da laulayin al’ada na wata wata da wasu matan ke yi.
4. Yana taimaka wa mutum wajen yin bayan gida musamman a kananan yara.
5. Yana kawar da kaikayin makogworo.
6. Yana taimaka wajen rage kiba
7. Shan ruwan dumi na rage murdewan ciki.
Sunday, 17 September 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
RELATED STORIES
AMFANIN DABINO A JIKIN DAN ADAM Musamman A watan Ramadan Dabino na da tsohon tarihin da wasu 'ya'yan
Cututtuka Bakwai (7) Da Abarba Ke MaganiAbarba na maganin illoli da dama 1. Cutar Atara
Amfanin Na'a-Na'a Ga Lafiyar Dan Adam Amfanin Na'a-Na'a Ga Lafiyar Dan Adam Na'a-na
Muhimman hanyoyi 5 da za ku bi wajen magance cutar sankarau Cibiyar kula da bada kariya ga cututtuka ta kasa
Illoli 5 da kwanciya bisa katifa maras kyau ke haifarwa a jikin dan adamBinciken masana harkar lafiyar dan adam a duniya
Amfanin Ruwan Kokwamba Guda Biyar (5) A Jikin Dan AdamMasana kiwon lafiya sun bayyana nau'ukan amfanin
Gaskiya ne
ReplyDelete