Saturday, 2 September 2017

Kannywood: Duk wanda zai aure ni zan hada masa lefe - Inji Jaruma​ Hawwa Waraka

Fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa da ta shahara wajen fitowa mutuniyar banza kamar karuwa ko yar shaye-shaye mai suna Hauwa Waraka ta yi tayin lefe ga dukkan wanda ke da sha'awar auren ta.

Jarumar Hauwa tayi wannan tayin ne a cikin wataa fira da tayi da majiyar mu ta BBC Hausa inda suka ruwaito ta tana cewa idan ma wakilin na majiyar ta su zai aure ta ita zata hada masa lefe ma.

Arewarmu.com ta tattaro daga majiyar tamu cewa jarumar ta bayyana cewa dukkan mai son ta kar yaji tsoro ko fargabar fitowa ya fada mata don kuwa auren ta ko kadan ba zai yi tsada ba duba da yadda zata saukaka masa sosai a arha tubus.

Da majiyar tamu ta tambaye ta ko me yasa take fitowa a matsayin mutuniyar banza a fina-finai kuwa sai jarumar ta ce ita tana sha'awar hakan ne domin ta fadakar da mutane game da illolin hakan.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

2 comments:

  1. Haba malama Hauwa wannan ba girman ki bane Amman ina mai bukata akan ki turomin da lambarki ko ki sameni ta gmail.dina domin ina da sauran bayanai wato
    Mohammedbgj@gmail.com sai na ganki

    ReplyDelete
  2. Arewa miyasa bakuturomin numbarta Hauwa'uba

    ReplyDelete