Friday, 10 August 2018

[Music] Sabuwar Waka Rarara Kowa Ya Fita Shi Barawo Ne

Assalamu Alaikum Maziyartan Shafinka Pressloaded. Com Batman Ku Da Wannan Lokaci Barka da Sake Kasancewa Tare Damu A Dai Dai Wannan Lokaci.
Wannan Sabuwar Waka CE Da Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa (Dauda Adamu Kahutu Rarara) Yayi Domin Wa’Yanda Suka Chanza Jamiya Suka Fita Daga APC Suka Koma PDP.

Idan Kuka Saurari Wannan Waka Zakuji Mawakin Nayin Sharhi Ga Duwa Wanda Suka Fits Daga Cikin (APC) A Kwai India Yake Cewa (Duk Wanda Ya Fita Daga APC To Shi Barawo Ne).


Rarara Ya Kuma Kara Da Cewa (Buhari) Yace Baiyarda Ba Duk Mai Wucewa Ya Wuce Domin Ba Masu Gaskiya Bane, Shi Yasa Suke Chanza Jamiya.


Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurari Mawakin Yadda Yake Rera Wakar Zuwa Ga Dukkan Wadanda Suka Fita Daga APC Zuwa PDP.



Source: www.presshausa.com

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: