A cewar jaridar Thisday, sakamakon rufe filin jirgin saman Abuja an shirya saukar jirgin sa a filin jirgin Kaduna a safiyar ranar Juma’a, bayan shawarar da aka yanke na dawo dashi a jirgi mai saukar ungulu zuwa fadar shugaban kasa, Abuja.
Majiyar ta kuma bayyana cewa babu mamaki shugaban kasar ya yi jawabi ga al’umman kasar a yau Juma’a bayan dogon hutu da yayi, domin ya kwatar da tarzoma kan karfinsa na mulki.
Bidiyon sun rabu gida biyu zaku iya kalla Sannan zaku iya Saukewa a wayar ku, Bidiyo na Farko shine na kalla na biyu kuma na Saukewa.
1. Kallo
2.Yanxu zaku iya sauke Bidiyon dawowar SA
Download Video Here
0 comments: