Thursday, 9 March 2017

Shugaba Buhari Zai Dawo Gobe Inji Femi Adesina

Shugaban Muhammadu Buhari zai dawo gobe, Juma’a. Wannan ya bayyana ne ta shafin sada zumunta da ra’ayin mai Magana da yawun shugaba kasa, Mr. Femi Adesina.

Ana sa ran dawowan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, gobe Juma’a, 10 ga watan Maris 2017.
Shugaban kasan ya bar kasan ne ranan 19 ga watan Junairu, 2017 domin hutu sannan ya ga likita. An jinkirta ranan dawowarsa ne bisa ga shawaran likitoci na cewa ya sake hutawa.

Shugaba Buhari yana mika godiyarsa gay an Najeriya da kewaye wadanda sukyi masa addu’a da kuma mika gaisuwarsu.”
FEMI ADESINA
Mai Magana da yawun shugaban kasa
March 9, 2017.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: