Saturday, 4 March 2017

Yar Najeriya kuma bahaushiya tayi abin alfahari a kasar Ingila

Wasu yan Najeriya da ke kasar waje na yin abin alfahari ta hanyoyi da dama wanda ke farnta mana rai a ranan gida.
Ga watan yar Najeriya kuma bahaushiya mai suna Hadiza Saddik Mahuta wacce samu daraja na daya a karatun lauya a jami’ar West England Bristol. Hakazalika, an manna sunanta akan bangon abubuwan alfaharin jami’ar na tauraro.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: