Labarin da muke samu yanzu yana nuni ne da cewa wata tawagar mata yan farauta da kuma maharba sun bazama cikin dazuzzukan dake a yankin Arewa maso gabas domin taimakawa wajen yaki da yan ta'addar Boko Haram.
Ya zuwa yanzu ma dai jaruman sun bayyana cewa su kam yanzu sun riga da sun sadaukar da rayuwar su wajen ganin an kawo karshen wannan ta'addancin da kungiyar nan ta Boko Haram ke tafkawa a yankin nasu.
Arewarmu.com ta samu labarin cewa jarumai matan sun bayyana aniyar su ta ba-gudu-ba-jada-baya a kudurin nasu musamman a wannan lokaci da kasar ke fama da matsalolin tsaro kama daga na yan Boko Haram da barayin shanu da ma kwana-kwanan nan kuma masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa.
Yanzu haka dai matan na ta ci gaba da samun yabo daga dumbin mutane yan Najeriya musamman ma wadan da ke a yankin da rikicin ya addaba.
Tuesday, 8 August 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
RELATED STORIES
Babbar magana: Rundunar soji ta gano sabuwar kungiyar ta'addanci a arewa, hotuna Hukumar soji ta bayyana cewar ta yi nas
Hotunan yadda aka rantsar da Shugaba Buhari a dandalin Eagle Square da ke Abuja. Hotunan yadda aka rantsar da Shugaba Buhari a da
Subahanallahi! Ankama Malamin Islamiyya ya yi wa wata yarinya 'fyade' a Kano Rundunar 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar
Subahannalah:- Iftila'i ya fada jahar Kano: Gobara ta lamushe wani gini da shago Rijiyar Zaki - Hukumar 'yan kwana kwana ta ce wata gobarar
Wasu na Neman Hanyar da zasu samu, wasukuma nakin abun. Tsageru sun hana Jami’an Gwamnati raba tallafin TRADERMONI Tsageru sun hana Jami’an Gwamnati raba tallafin T
An kashe mutane 66 a wasu unguwani a jihar Kaduna A kalla mutane 66 ne aka kashe a wasu ungu
0 comments: