Sunday, 27 August 2017

Zafafan Hotunan Jarumar Kannywood Data Fi Kowacce Jaruma Kyau

A baya Shafin Arewarmu.com Ta Kawo Muku Sunan Jarumar Kannywood Data Fi Kowacce Jaruma Kyau Da Kuma Hujjoji wanda wasu sun gansu wasu Kuma basu gamsuba.. zaku iya Karanta cikakken Bayani Dannan Nan Ka Karanta Bayani Akan Jarumar Kannywood Data Fi Kowacce Jaruma Kyau

Tsohuwar jarumar fim din hausa, Fati Muhammad kenan kuma shugabar harkokin mata ta gidauniyar tallafawa mutane ta tsohon mataimakin shugaban kasa, wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar kenan a wadannan hotunan nata da auka kayatar.

Kadan Daga Cikin Zafafan Hotunan Kenan Sannan ga wasu Kamar haka.
Kuci gaba da ziyartar Shafin Arewarmu.Com Domin Samun Sabbin Labari Daga Kannywood

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: