Wani Bawan Allah ya haifi 'Ya 'ya sama da 100 kamar yadda mu ka samu labari daga wata Jaridar kasar waje.
Labarin wani mutumi ya zo mana game sa wani mutumi da ya samu yara sama da 100 a Duniya. Wannan Bawan Allah ya rika bada kwayan haihuwar sa ne a asibiti ga wadanda su ke bukatar haihuwa ba tare saduwa da namiji ba.
Sai dai wannan mutumi ya saba dokar da ke Kasar Netherlands na bada ruwan namiji a asibiti. Wannan mutumi ya bada ruwan na sa a asibitocin kasar har 11 inda yace shi so yake ya ga a sanadiyyar sa an samu yara da dama a Duniya wanda hakan na burge sa.
Kwanaki Gidan BBC tayi hira da wani mutumi 'Dan kasar Ghana da ya haifi 'ya 'ya fiye da 100 a Duniya kuma yace har yanzu bai gaji da samun yaran ba.
Monday, 28 August 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
RELATED STORIES
Karshen Duniya: Wani ya hallaka abokinsa don kawai yayi soyayya da budurwarsaWasu yan kungiyar asiri sun kashe wani matashi di
Yaushe Za A Fara Hukunta Masu Aikata Fyade?Binciken da masana suka yi, sun gano cewa babu ab
Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafiWani tsoho mai shekaru 70 a duniya dake garin Otu
Labarin Bawa Dorugu: Bahaushen Farko Da Ya Fara Zagaya Turai Gabatarwa Wannan labari, Dakta J. F Schon ne ya
Tofa!! Za'a haramtawa yan mata amfani da mayukan haskaka fata ( man-bilicin )Tofa!! Za'a haramtawa yan mata amfani da mayukan&
Kai Duniya: Kalli hotan kyakkyawan jaririn da aka jefar a bolaAllah mai iko, wasu na tsananin son samun haihuwa
0 comments: