1. Shine Jarumi na farko Daya shekara 20 a kannywood amma har yanzu ba’a daina yayinsa ba.
2. Shine wanda ya cinye zamaninsa kuma yazo ya cinye na wasu ba tare da masu kallo sun gaji dashi ba.
3. Shine Jarumi Daya tilo dayake dauko matasa ya saka su a harkar film ba tare da yayi tunanin kada su taso su fishi haskawa ba.
4. Shine Jarumin da idan ya haskaka a film dinsa guda daya sai kayi suna ka samu Daukaka.
5. Shine jarumin da idan kamfaninsa na F.K.D Ya shirya film ake rububin siyan film din tun kafin ya Fito.
6. Shine jarumin daya shirya film tsawon shekara 20, amma har yanzu film din ana cinikinsa a kasuwa Wato film din MajaDala.
7. Haka kuma duk wanda ya taso yayi suna a harkar film a matasa da zarar ka tambayeshi waye sila zai ce maka Ali Nuhu ne silar daukakar shi Misali irin su Adam Zango da Sadiq sani sadiq da nafisa Abdullahi Duk sun fadi hakan.
8. Shine jarumin da yafi kowane Director da producer kashe kudi a film dinsa.
9. Shine jarumin da duk ýan film babu mai farin jinin sa saboda shi ansanshi a ko ina a Nigeria kudu da Arewa.
10. Shine jarumin dayafi kowane jarumi iya daukar wankan kananan kaya da manyan kaya.
11. Shine Jarumin da kaf ýan film yafi taimakawa Gajiyayyu da marasa galihu
Sama da mutum 100, suke cin abinci a karkashisa.
12. Shiyasa har yanzu babu mai kudinsa.
A Kannywood.
Shin Kun Yarda da wannan Hasashen Kokuwa Akwai Mai Ja Akan Hakan???
Tuesday, 5 September 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
RELATED STORIES
Kannywood :-Yadda masu yada labaran karya suka 'kashe' Sani ModaKannywood :-Yadda masu yada labaran karya suka 'k
Kalli kyawawan Sabbin Hotunann Fati Washa na Wannan satin Kalli kyawawan Sabbin Hotunann Fati Washa na Wann
Dandalin Kannywood: Abinda ya sa mazaje ke shakkar auren 'yan fim - Kyauta Dillaliya - Jarumar fina-finan Hausa, Fati Nayo ta bayy
Sunayen jaruman fina-finan Hausa 15 da ke yiwa shugaba Buhari kamfen a kakar zaben shekara 2019 Sunayen jaruman fina-finan Hausa 15 da ke yiwa s
Yan uwa rabin jiki kyawawan hotunan Rahama Sadau tare da yan uwan ta (hotuna)Yan uwa rabin jiki kyawawan hotunan Rahama Sadau
Kannywood: Adam A Zango na da saurin fushi idan ya gano ka yaudare shi - LawalA cikin labaran da muke kawo maku daga dandalin K
0 comments: