Babbar Jarumar Kannywood Hafsat Idris Wadda ta taka rawar gani a fim din Barauniya har yakai ga jama'a suna Mata lakabi da Hafsat Barauniya, ta fitar da wasu zafafan hotuna a shafinta na Instagram.
© arewarmu.com 2017
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
0 comments: