Wannan Wata Sabuwar Dama Ce Da Zaka Iya Samun Kyautar Naira Dari Biyar Ta Halattacciyar Hanya Kuma A SauKake ... Amma Wannan Tsarin Yanayi Ne Kawai Ga Masu Amfani Da Wayar Andriod Kawai ..
Yusha'u uba shine marubucin wannan rubutu Wanda a cikin bayanan sa na Wannan Abu ya tunamin Irin garabasar dana Samu a shekarar data wuce, Wanda a kalla na Samu katin waya yakai na N10,000 a farkon fitowar Zoto....
Ya chigaba da cewa “Toh Masu Andriod Wannan Garabasar Taku Ce Kawai,
Batare Da Bata Lokaci Ba Zan Fara Bayani Akan Yanda Ake Samun Kyautar Katin Kai Tsaye Zuwa Cikin SIM DinKa Na MTN, Etisalat, MTN Ko Airtel,”
“Da FarKo Ka Bude Play Store Din WayarKa Ta Andriod Kayi Search Din Zoto, Idan Kuma Kanaso Kayi Download Dinsa Kai Tsaye Batare Da Ka Shiga Play Store Ba SaiKa Taba Wannan Link Din ZOTO.Apk
Bayan Ka Kammala Installing DinSa SaiKa Budeshi”
“Zakaga Wajen Da Zaka Cike Numbar WayarKa .. Zakaga Ansa +234 Saika Karasa Da NumbarKa Amma Banda Zero Din FarKo 0, Kamar Haka Kenan +234 81690259 ... Bayan Ka Kammala Saka Numbar SaiKa Taba Kan Confirm”
Daga wannan mataki Sai kuma Verify... Saika Dan jira na Yan secs...
Yana Kammalawa Zakaga Ya Nunama Wani Fili .. To Idan Ya Kammala Verify Zaga Numban Ya Fito A Wajen,
Yana Kammalawa Zai Nunama Ya Kammala Sign Up,
Saika Taba Inda Akasa Claim Your N500 Kana Tabawa .. Zai Nunama Successfully Recharge .. Daganan Zakaga Sun Turama KuudinKa N500 Kamar Haka..
Wannan kudi zaku iya Kira dasu, zaku iya sayen data da duk wani abu da katin waya zaiyi...
Zaku iya ajiye sharhinku idan kunada tambaya ko kuma Baku ganeba...

0 comments: