Friday, 17 March 2017

GARABASA ME TARIN YAWA DAGA BAKIN FIYAYYEN HALITTA - Dr Isah Ali Pantami

Duk wanda ya manta da Allah to shima Allah zai manta da shi, Manzon Allah S. A. W. Yace duk wanda ka ganshi yana zaune yana jiran SALLAH ta zo ta sameshi a masallaci ko a gidanta , ta/yayi Alwala yana jiran lokachin SALLAH yayi don yayi sallar Annabi yace irin wadannan mutanen koda ka gansu a waje suna aikata wani aiki na laifi to kayi musu uzuri, maganar imani karka hada kanka da su domin sun fika imani, duba cikin kitabul ta'allimun.

Duk wanda ya ce subhanallahy wal hamdu LILLAHY WA laa ilaaha illallahu wallahu akbar sau dari da safe dari da yamma

1. za a gafarta masa zunubai guda dari.
2. za a bashi ladan yayi sadaqah da jajayen rakumai guda dari.
3.kuma za a rubuta cewa kowanne rakumi yana dauke da kayan abinci a kansa.
4.sannan za a rubuta masa ya "yanta bayi guda dari.
5.kuma darajar bayin ta kai darajar yayan annabi Sulaiman A. S.

ALLAHU TA'ALA akbar kabeeran!

Allah ina rokonka duk wanda ya tura wannan sako wa yan uwa musulmai Allah ka rufa masa asiri a filin kiyamah kuma ka yaye masa bakin cikin duniya da na lahira. Kuyi amfani da share bottoms wajen tura wannan sako....

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: