Nijeriya kasa ce mai tarin arziki,amma su dayawa zaka matasan mu da dama basu da aikin sai zaman banza.
Ga misalin halayen dake jefa matasa cikin mummunar rayuwa wadda ba’a akan tafarki madaidaici ba
1- CACA
2- BIN RA’AYI KO MUMMUNAR AKIDA
3- SHAN GIYA
4- RAYUWAR ALMUBAZZARANCI
5- ZINA
6- FADAN SIYASA
7- ZAMA CIKIN ABOKA NAN BANZA
8- RASHIN ZUWA MAKARANTA
9- KARYA ACIKIN AL’UMMA
10- BIN AL’ADUN YAHUDAWA
0 comments: