Sabon Comedy Video da Mutumin nan Wanda yayi fice wajen kwaikwayar muryar shugaban kasa Muhammad Buhari Mai suna MC Tagwaye, Wanda yayi comedy akan Dawo da kuma lafiyar shugaba Buhari inda har yayi nuni da irin lafiyar da shugaba Buhari ya samu.....
A cikin Bidiyon barkwancin MC Tagwaye yayi nuni da irin lafiyar da shugaba Buhari yayinda ya sha Damun fura da nono ta inda zai nuna irin lafiyar da shugaba Buhari ya samu, Sannan ya amsa tambayoyi irin Wanda aka tsamata za'a tambayi shugaba Buhari, haka zalika ya bada amsoshin irin yanda shugaba Buhari ya Saba amsa tambayoyi.....
Zaku iya kallon wannan bidiyo Kai tsaye ko kuma ku Saukeshi(download) zuwa cikin wayarku....
Asha kallo lafiya......
Masu Kallo Kai Tsaye:
Masu Saukewa (Download)
Kada ku manta ku daure ku tura zuwa shafukan sada Zumunta....
0 comments: