Jami’an hukumar kwastam sashin jihar Ogun sun kama kwalaye 4500 na daskararrun kaji wanda suka kai kimanin Naira 21,600,000.
Motocin da akayi amfani dasu na cikin kayayyakin da hukumar ta kwace.
Duk wannan na cikin kokarin da hukumar take yi na hana cutar da al’umman Najeriya ta hanyar shiga da gurbattun abinci kasuwannin kasar.
Kalli hotuna a kasa:

0 comments: