Yan bindiga da sun ma wani matashi dan shekara 25 mai suna Oloche kisan gilla a Ogobia Ugboju, dake karamar Hukumar Otukpo a jihar Binuwai.
Ana zargin Oloche da zama daya daga cikin yan kungiyan asiri a garin.Ya hadu da ajalin sa bayan kwanaki kadan da fitowar sa daga kurkuku.
Wani shaida ya fadi cewa, matsalar ta fara ne tsakanin kungiyarsu da wata kungiya saboda budurwa.
Ya kara da cewa "maragayin ya kwace ma wani daga dayan kungiyar budurwar sa.
"A lokacin da yan dayan kungiyar suka tare shi suna mishi gargadi akan ya rabu da yarinyar sai rikici ya barke a tsakanin su har suka ji mishi rauni.
“An gagauta kai shi asibitin Blessed dake Ogobia Ugoju amma yan dayan kungiyan sai da suka bishi har chan suka harbe shi a kirji. Likitoci sun tabbatar da mutuwar shi."
Mai Magana da yawun yan sandar jihar Moses Yamu, yace ankama mutane 25 wa’yanda ake zargin su da aikata laifin kisan kai.
“Hukumar yan sanda ta na kan binciken wa’yanda aka zargi da aikata laifin, za ta kais u kotu bayan ta kamala bincike."

0 comments: